TAKAITA YAWAN CIN GISHIRI YANA RAGE YAWAN HAWANJINI GA DUKAN RUKUNI KABILU BATAREDA WATA ILLABA
DACHI | See summary of the review | DACHI | See full review on the Cochrane Library | DACHI | Listen to more podcasts | |
![]() | Hawanjini matsalace data zama ruwan dare a Najeriya. Binchike yanuna cin gishiri, maiyawa yana daga chikin abin da ke hadasa hawanjini ga manya mutane. Wanan sakon domin a fadakar da kowa da kowa cewa rage cin gishiri na kawo raguwar hawanjini. Shawara daga cibiyar kula da lafiya jama’a a wasu kasashe shine muhimmin abu shine a rage cin yawan gishiri a kulum. Rage yawan gishiri acikin abinchi zai taimaka da rage hawanjini kuma zai daukaka lafiyar kowa da kowa fararen fata da ma bakake Maza da Mata yinhaka baya dauke da wani illa ga lafiyarmu. Wanan binchike yanuna da karfin gwiwa cewa Rage yawan cin gishiri zai rage yawan mutane da suke fama da hawanjini. Hakan kuma yana kawo raguwar jama’a dake fama da cutar shanyewar barin jiki |
Citation of Review: He FJ, Li J, MacGregor GA. Effect of longer-term modest salt reduction on blood pressure. Cochrane Database of Systematic Reviews 2013, Issue 4. Art. No.: CD004937. DOI: 10.1002/14651858.CD004937.pub2.